skip to main | skip to sidebar

Barka Da Zuwa TSANGAYAR SIRRINSU

Masu Azancin Magana sun ce, Duniya Mai Abin Mamaki. Kuma inda Ranka Za Ka Ga Abubuwan Mamaki. Wadanda ke TSANGAYAR SIRRINSU kadan ne daga cikin rikita-rikitar Duniya.

Saturday, August 29, 2009

Tasarifi

Tasarifi shima wani littafi ne daga cikin littattafan Marubuci Maje El-Hajeej Hotoro, wanda a halin yanzu bai fita kasuwa ba. Labari ne na yarinya Khadijah, wacce ta kasance cikin matsanancin tashin hankali gami da musibar rayuwa sakamakon..... Ta tsinci kanta cikin tsaka mai wuyar zabin abubuwa biyu masu matukar muhimmanci a gareta. Yaya zata yi? 'Yar wasan Hausa Saima Muhammad ce a jikin hoton bangon littafin.
Posted by 0803 852 9660 at 4:10 AM

1 comment:

Anonymous said...

Loved your site, Lee! Thanks for sharing Kami menyediakan berbagai macam obat seperti Obat kondiloma , Kencing Nanah , Wasir , Sipilis , Herpes , Diabetes

November 22, 2015 at 11:30 PM

Post a Comment

Newer Post Older Post Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Maje El-Hajeej Hotoro

My photo
0803 852 9660
sirrinsu@yahoo.com
View my complete profile

Blog Archive

  • ►  2007 (1)
    • ►  10/21 (1)
  • ▼  2009 (17)
    • ▼  08/23 (9)
      • Laifin Me Mazauna Darul Islam Suka Yi?
      • President Return
      • Garkuwar Nakasassu frowns at food price hike
      • Kankana
      • SHU'ARA
      • Alkawarin Allah
      • Gidajen Rawa Tsirara A Kano?
      • Tasarifi
      • Yadda Mutuwa Ta Yi Dirar Mikiya A Gidan Marubuciya...
    • ►  08/30 (2)
    • ►  09/06 (4)
    • ►  09/13 (1)
    • ►  10/18 (1)
Powered By Blogger

Subscribe To sirrinsu.blogspot.com

Posts
Atom
Posts
Comments
Atom
Comments

Search This Blog

Followers

 
Powered By Blogger