Ashe dama kananan yara ba sa tsoron maciji?
Allah mai halittar kowa yadda Ya so.
Kowa da kiwon da ya karbe shi.
Wannan da mutum ya samu, ai sai yadda ta iyu.
Duniya sai sannu! ita kuma wannan ta yanke kauna da rayuwa
Wannan kuma wani samfurin jinsin maciji ne?
Dan baiwa ne wannan?
Dama ana haka?
Kare sarkin kwadayi.
Tsuntsu ko dabba?
Su kare 'yan duniya.
Tsuntsu ko kare?
Me ya sa ake cewa damisa ki sabo?
Me ya kai shi nan har kada ke neman hadiye shi?
Na roba ne ko na gaske?
Kyanwa ce ko 'yar karamar damisa?
Su giwa an koma barci a katifa?
Wasu na gudun kiba wasu kuma na tallanta.
Me zai hana su auri juna?